Addis Ababa

From Wikipedia, the free encyclopedia

Addis Ababa
Remove ads

Addis Ababa birni ne, da ke a ƙasar Ethiopia. Shi ne babban birnin ƙasar Ethiopia. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, jimilar mutane 4,567,857 (miliyan huɗu da dubu dari biyar da sittin da bakwai da dari takwas da hamsin da bakwai). An gina birnin Addis Ababa a shekara ta 1886.

Quick facts Wuri, Babban birnin ...
Thumb
Addis_Abeba_Äthiopien_Verkehr_2018
Thumb
File:Addis-sheraton
Remove ads

Hotuna

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads