Air China
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Air China kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a birnin Beijing, a ƙasar Sin. An kafa kamfanin a shekarar 1988. Yana da jiragen sama da 422, daga kamfanin Airbus, Boeing da Comac.



Remove ads
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads