Amurka ta Arewa
nahiya From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Nahiyar Amurka ta Arewa[1] wata, nahiya ce dake a yammacin duniya. Sai dai a nahiyar kasar tarayyar Amurka itace ta cinye yawan cin nahiyar saboda girman da take dashi, amma akwai kasashe kamar su Kanada da Mexico da sauransu. Ta mamaye Arewacin Himispfiya da wani sashe na Yammacin Himsfiya. Ta hada iyaka daga arewa da Tekun Arctic, daga gabas kuma da Tekun Atlanta, daga kudu maso gabas da Amurka ta Kudu da Tekun Karibiya, daga kudu kuwa da Tekun Pacific. Saboda kusancinta da Amurka ta Arewa, Greenland na daga cikin kasashe Arewacin Amurka.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Remove ads
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads