Bill Gates

From Wikipedia, the free encyclopedia

Bill Gates
Remove ads

Bill Gates (an haifeshi ranar 28 ga watan Oktoban, shekarar 1955), kuma ya tashi a Seattle, Gates sun kirkiro 'Microsoft' tare da abokinsa Paul Allen a shekara ta (1975), a Albuquerque, 'New Mexico'Sun zama babban kampanin komputa a duniya. Bill Gates ya jagoranci kampanin a matsayin CEO har lokacin da ya sauka a matsayin, a watan Janairu a shekara ta (2000), sannan shugaban software architect. A karshen shekarun (1990) . An zarge shi da zamba a kasuwanci , wanda ake cewa adawar kasuwanci ce kawai. An dauke hakan a kotuna da yawa. A watan yuni a shekara ta (2006), Bill Gates [1] ya sanar da cewa zai karkatar da rabin aikin sa a Microsoft da cikakken aikinsa zuwa Bill & Melinda Gates Foundation , wato gidauniyar su ta sirri wadda da shi da matar sa, Melinda Gates , suka kirkira a shekarar( 2000). A sannu a hankali ya mika aikin sa ga

Quick facts babban mai gudanarwa, Rayuwa ...
Thumb
Ziyarar Bill Gates zuwa European Commission
Thumb
Bill Gates

Ray Ozzid da Craig Mundie . Yayi murabus daga matsayin shugaban Microsoft a watan Fewarun a shekara ta ( 2014), sannan ya koma a matsayin me bada shawara don taimakawa sabon shugaban wato Satya Nadella. A watan maris a shekara ta ( 2020) , Bill Gates ya bar makamin sa a Microsoft da Berkshire Hathawadon ya maida hankali a kan ayyukan sa na taimako, wadda ya kunshi chanjin yanayi, Lapiyar duniya da ci gaba ta da kuma ilimi.

Tun a shekara ta (1987), ya kasance a cikin masu kudin duniya. daga shekara ta (1995 zuwa 2017)[2]

Thumb
Bill Gates
Thumb
Bill Gates
Thumb
Bill Gates

Ya rike matsayin mai kudin duniya har shekaru hudu. watan octoba a shekara ta( 2017) , CEO Jeff mawallafin Amazon ya zo ya kere shi kudi wanda kimanin kudin sa suka kai dalar amrika dala biliyan ($90.6), shi kuma Bill Gates yanada( $89.9). A watan nuwamba a shekara ta (2020), Bill Gates ya mallaki kimanin kudi dala biliyan ($113.7) lokacin. A watan nuwamba a shekarar (2020), Bill Gates wadda ya koma bayan Bezos da Elon Musk wato mataki na uku na masu kudin duniya.

Remove ads

Rayuwar Farko da Karatu

An haifi William Henry Gates na III a ranar 28 ga Oktoba, 1955, a Seattle, Washington,[3] a matsayin ɗa tilo ga William H. Gates Sr.[a] (1925–2020) da matarsa ta farko, Mary Maxwell Gates (1929–1994).[4] Zuri'arsa ta haɗa da Ingilishi, Jamusanci, da Irish/Scots-Irish.[5] Mahaifinsa fitacciyar lauya ce, kuma mahaifiyarsa ta yi aiki a kwamitin gudanarwa na First Interstate BancSystem da United Way of America.Kakan Gates na uwa J. W. Maxwell shugaban bankin ƙasa ne. Gates kuma yana da babbar 'yar'uwa Kristi (Kristianne) da ƙanwarta Libby. Shi ne na huɗu a cikin sunansa a cikin iyalinsa amma an san shi da William Gates na III ko "Trey" (wato, uku) saboda mahaifinsa yana da ƙarin bayani na "II".[7][8] Iyalin sun zauna a yankin Sand Point na Seattle a cikin wani gida da guguwa mai wuya ta lalata lokacin da Gates yake ɗan shekara 7.

Remove ads

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads