Turanci
Harshe ne na yammacin Jamus wanda ke da asali daga Ingila From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
[2][3]Turanci: Harshe ne kuma yana daga cikin harsunan da ake amfani da su a nahiyar turai da ƙasashen dake yammacin duniya, wato nahiyar Amurka ta Arewa, shi ne yare na biyu mafi yawan ma su magana a faɗin duniya.[4][5][6][7]



Turanci na ɗaya daga cikin yaren da ya kewaye duniya saboda kusan duk inda kaje a duniya kusan sai ka samu masu jin Turanci, a Turance ana kiran shi da (global language).[8][9][10][11][12]
Turanci shi ne harshen majalisar ɗinkin duniya (MDD) da kuma wasu kasashen da Ƙasar Ingila ta yi wa mulkin mallaka, misali: Najeriya da Gana da Indiya da sauran ƙasashe rainon Ingila.[13][14]


Remove ads
Manazarta:
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads