Birnin Gwari
ƙaramar hukuma a jihar Kaduna, Najeriya From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Birnin Gwari ƙaramar hukuma ce dake a jihar Kaduna Najeriya. Hedikwatar ta tana cikin garin Birnin Gwari.[1]




Remove ads
Alƙaluma
Yana da yanki 6,185 km2 da yawan jama'ar da ya kai 2 a lissafin ƙidayar shekarar 2006.
Postal code
Lambar gidan waya na yankin ita ce 800.[2]
Shugaba
An zaɓi Abdullahi Jariri a matsayin shugaban ƙaramar hukumar a watan Yulin 2018.
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads