Ceratocentron
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Samfuri:Taxobox/coreSamfuri:Speciesbox/parameterCheck


Ceratocentron wani nau'in tsire-tsire ne mai hatsarin gaske a ikin dangin Orchidaceae. Shi kaɗai ne sanannen nau'in, Ceratocentron fesselii, ana samunsa a guri mai tsayi sosai daga Nueva Vizcaya da Nueva Ecija zuwa tsaunin Cordillera a tsibirin Luzon a Philippines. An gano holotype a arewacin Nueva Ecija. Wannan nau'in yana da wuya acikin daji, kuma kimiyya ba ta san shiba har zuwa 1989 aka gano shi.[2][4]
Yana cikin haɗari sosai saboda lalacewa da tattarawa. A cewar IUCN, yawan tattarawa don cigaba da buƙata acikin kasuwancin orchid na duniya ya haifar da raguwa.[1]
Remove ads
Manazarta
Hanyoyin haɗi na waje
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads