Dankali

From Wikipedia, the free encyclopedia

Dankali
Remove ads

Dankali da Turanci sweet potato da sunan gona kuma (Ipomoea batatas). Dankali a kan yi masa lakabi da dankalin Hausa kuma ana amfani da shi ta hanyoyi da dama. A kan dafa dankali a ci shi haka nan. Kuma a kan soya shi. Amma dai an fi  amfani da shi wajen yin mandako kuma a kan yi amfani da shi wajen yin kunun zaƙi.[1] Yadda ake yin mandako shi ne a kan dafa dankalin sai a bare shi. Bayan an bare sai a hada shi da garin kuli-kuli.[2][3][4]

Quick facts Conservation status, Scientific classification ...
Thumb
Solanales - Ipomoea batatas - 1
Thumb
Soyayyen dankali da miya.
Thumb
farin dankalin hausa
Thumb
ƙunda dankali
Thumb
ana siyar da dankali a kasuwa
Thumb
Sweet potatoes
Thumb
dankali ya tsiro
Thumb
Soyayan dankali
Thumb
ganyan dankali
Remove ads

Duba kuma

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads