Ekeremor
ƙaramar hukuma a jihar Bayelsa From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Ekeremor Karamar Hukuma[1]ce dake a Jihar Bayelsa[2] a shiyar kudu maso kudancin Nijeriya. [3]Tana iyaka da jahar Delta.[4]Hedikwatarta tana a cikin garin Ekeremor a yankin arewa maso gabas.[5] Tana da fadin yanki da ya kai 1,810 km2 da kuma yawan jama'a da ya kai 270,257 a lissafin kidayar shekarar 2006. Lambar akwatin gidan wayarta ita ce 561.[6]
Remove ads
Jadawali Na Unguwanni da Kauyuka a Karamar Hukumar Ekeremor
Da akwai unguwanni da kauyuka a karamar hukumar Ekeremor guda ashirin da takwas[7]ga su kamar haka:
- Aghoro
- Aiegbe
- Aleibiri
- Amabulour
- Ananagbene
- Angalawei-gbene
- Ayamassa
- Bown-Adagbabiri
- Ebikeme-Gbene
- Eduwini
- Ekeremor
- Feremoama
- Fontoru-Gbene
- Isampou
- Isreal o-Zion
- Lalagbene
- Ndoro
- Norhene
- Obrigbene
- Ogbogbene
- Ogbosuwar
- Oporoma
- Oyiakiri
- Peretou-Gbene
- Tamogbene
- Tamu-Gbene
- Tarakiri
- Tietiegbene
- Toru-Foutorugbene
Remove ads
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads