FIFA
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Hukumar kwallan kafa ta Duniya ko kuma (FIFA) sun kasance kungiya ce bata neman kudi ba na Duniya, wanda suke kula da kuma al'amuran sha'anin Kwallon kafa na Duniya gaba ɗaya. Kuma sun kasan ce suna kula da Kwallon kafa da kuma Kwallan Yashi . an kafata ne a shekara ta alif 1904.[1][2][3][4][5][6][7]



Ƙungiyar ta kore wasu daga cikin masu mata aiki a sakamakon cin hanci da rashawa da suke karba, sun hada da Sepp Blatter[8] da kuma Michel Platini.[9][10][11][12][13] [13][14]

Remove ads
Diddigin bayanai
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads