Filin jirgin saman Maiduguri

filin jirgin saman Maiduguri dake jihar Borno a Najeriya From Wikipedia, the free encyclopedia

Filin jirgin saman Maiduguri
Remove ads

Filin jirgin saman Maiduguri [1]itace babban filin tashin jirgin sama dake Jihar Borno, kuma itace babban a yankin arewa masu gabas ta Najeriya, [2]tana da kamfanonin jiragen sama daban daban dake yin aikin sufuri a fadin Kasar Nijeriya dama sauran kasashe na duniya.[3]

Quick facts Wuri, Coordinates ...
Thumb
Remove ads

Tasgaro

Sai dai filin yasamu tasgaro na rashin yin aiki a lokacin da yan ta'addan Boko Haram suke ganiyan yaki a yankin ta arewa maso gabas, sai dai daga bisani filin yadawo da cigaba da aikinsa, kamar yadda akasani filayen jiragen sama a Nijeriya sukan cika da al'ummah a yayin fara aikin Hajji itama filin jirgin ba'a barta a baya ba dan itama na daga cikin filayen jirage masu jigɪlaɴ mahajjata zuwa kasar ᴍᴀɪ ᴛsᴀʀᴋɪ Saudiya.

Remove ads

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads