Five Fingers for Marseilles
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Five Fingers for Marseilles, fim ne wanda a kayi shi a shekarar 2017 Neo-Western na Afirka ta Kudu mai ban sha'awa wanda Sean Drummond ya rubuta kuma Michael Mattews ya jagoranta.[1] An nuna shi a ciin sashin nunawa a shekarar 2017 Toronto International Film Festival.[2]
Remove ads
'Yan wasa
- Vuyo Dabula a matsayin Tau
- Zethu Dlomo a matsayin Lerato
- Hamilton Dhlamini a matsayin Sepoko
- Kenneth Nkosi a matsayin Bongani
- Mduduzi Mabaso a matsayin Luyanda
- Aubrey Poolo a matsayin Unathi
- Lizwi Vilakazi a matsayin Sizwe
- Anthony Oseyemi a matsayin Congo
- Jerry Mofokeng a matsayin Jonah
- Ntsika Tiyo a matsayin Zulu
- Kenneth Fok a matsayin Wei
- Warren Masemola a matsayin Thuto
- Garth Breytenbach a matsayin Officer De Vries
- Dean Fourie a matsayin Honest John
Remove ads
liyafa
A shafin yanar gizon mai tarawa na Rotten Tomatoes, fim ɗin yana da amincewar 80%, bisa ga sake dubawa 15, da matsakaicin darajar 6.9/10.[3]
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads