Gaborone
babban birnin kasar Botswana From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Gaborone (lafazi: /gaborone/) birni ne, da ke a yankin Gaborone, a ƙasar Botswana. Shi ne babban birnin ƙasar Botswana. Gaborone tana da yawan jama'a 421,907, bisa ga jimillar 2011. An gina birnin Gaborone a shekara ta 1964.


Remove ads
Hotuna
- Majalisar Dokokin Botswana a Gaborone
- MainMall
- Filin jirgin saman Gaborone
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads