Geidam

Karamar hukuma ce a jihar Yobe Najeriya From Wikipedia, the free encyclopedia

Remove ads

Geidam karamar hukuma ce a jihar Yobe a Najeriya.[1] Hedkwatar ta tana cikin garin Geidam da ke arewa maso yammacin yankin a12°53′49″N 11°55′49″E . A ranar 24 ga Afrilu 2021 'yan ta'adda daga ISWAP sun kwace Geidam inda suka kashe mutane 11, kuma sama da mazauna 6,000 sun rasa matsugunansu. Sai dai sojojin Najeriya sun sake kwace garin bayan wani farmaki da suka kai wa 'yan ta'addar.

Quick facts Wuri, Yawan mutane ...

Yana da yanki 4,357 km² da yawan jama'a 157,295 a ƙidayar 2006.

Lambar akwatin gidan waya ita ce 632.

Remove ads

Ilimi

  • Mai-Idris Alooma Polytechnic, babbar makarantar gwamnati ce da aka kafa a 1993.

Nassoshi

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads