Girka (ƙasa)

From Wikipedia, the free encyclopedia

Girka (ƙasa)
Remove ads

Girka'[1] ƙasa ne, da ke a nahiyar Turai.

Quick facts Take, Kirari ...
Thumb
Athens, tashar jiragen ruwa na Piraeus
Thumb
Majalisar Athens, tsohon gidan sarauta
Thumb
Tutar Girka.
Thumb

Babban birnin ƙasar Girka Athens ne.Girka yana da yawan fili kimani na kilomita. arabba'i 131,957. Girka tana da yawan jama'a 10,768,477, bisa ga jimilla a shekarar 2017. Girka yana da iyaka da ƙasashen huɗu: Albaniya a Arewa maso Yamma, Masadoiniya ta Arewa da Bulgeriya a Arewa, da Turkiyya a Arewa maso Gabas. Girka ta samu ƴancin kanta a shekara ta 1822.

Daga shekara ta 2020, shugaban ƙasar Girka Katerina Sakellaropoulou ce. Firaministan ƙasar Girka Kyriakos Mitsotakis ne daga shekara ta 2019.

Thumb
Epidaurus, tsohon gidan wasan kwaikwayo
Remove ads

Hotuna

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads