Girley Jazama
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Girley Charlene Jazama ta kasance shahararriyar yar shirin fim ce ta kasar Namibiya, mai-shiri da rubuta fina-finai.[1]

Aiki
Girley Jazama ta fara ayyukan ta ne na shirin fim da ayyukan theater a shekarar 2005. Ta zama na biyu daga cikin yan'fim din kasar Namibiya da aka fara gabatarwa a kyautar Sotigui Awards, amatsayin Best Actor, bayan gabatar da Adriano Visagie who was wanda akayi akan matakin sa a "Salute!", wanda ya kuma lashe kyautar.[1][1][2][3][4] In July 2019, the movie was internationally premiered at the 40th Durban International Film Festival and in many other film festivals worldwide.[5]
Fim din ta na shekarar 2019 wani gajeren fim ne mai tsawon mintuna 29-m, Baxu and the Giants wanda ta samar tare da Andrew Botelle sannan Florian Schott yayi dareka[6], was celebrated by the Namibian film industry as the first Namibian film on Netflix.[7] In March 2020, the movie was nominated at the RapidLion International Film Festival in Johannesburg, South Africa for the "Best Humanitarian Film" award.[8] It then premiered in the USA at the San Francisco Independent Short Film Festival and later in September of the same year at the Namibian Theatre & Film Awards 2019, where it received seven nominations.[9] Also, the film received other nominations and awards.[10]
Remove ads
Fina-finai
Manazarta
Hadin waje
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads