Gitanas Nausėda

From Wikipedia, the free encyclopedia

Gitanas Nausėda
Remove ads

Gitanas Nausėda (an haife shine 19 Mayu 1964) masanin tattalin arzikin Lithuania ne, ɗan siyasa ne kuma ma'aikacin banki wanda ke aiki a matsayin shugaban ƙasar Lithuania na tara(9) kuma mai ci tun daga 2019. Ya kasance darektan manufofin kuɗi a Bankin Lithuania daga 1996 har zuwa 2000 kuma shugaban masanin tattalin arziki. shugaban bankin SEB daga 2008 zuwa 2018.[1] Nauseda ya tsaya takara a matsayin mai cin gashin kansa a zaben shugaban kasa na 2019, wanda ya lashe da sama da kashi 66% na kuri'un da aka kada a zagaye na biyu na zaben.

Thumb
Firayim minista Rinne tare da shugaban kasar jamhuriyar Lithuania, Gitanas Nausėda a wani taro a Helsinki ranar 5 ga watan Nuwamba, 2019
Quick facts President of the Republic of Lithuania (en), Rayuwa ...
Thumb
Gitanas Nausėda a Lviv
Thumb
Gitanas Nausėda
Thumb
Gitanas Nausėda
Remove ads

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads