Yaren Humono
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Harshen Humono, Kohumono (Bahumono, Ohumono), harshe ne na upper Cross River a Najeriya wanda al'ummar Bahumono ke magana a cikin karamar hukumar Abi ta jihar Cross River.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Remove ads
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads