ISO 639-3
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
ISO 639-3 (Lambobin wakilcin sunayen harsuna - Sashe na 3): Lambar Alpha-3 domin tattara cikakkun bayanan harsuna, standard ce data bayyana lambobin harshe a cikin jerin lambobin (ISO 639). Yana bayyana lambobin haruffa uku don gano harsuna. Ƙungiyar Ƙididdiga ta Duniya (ISO) ce ta buga ma'aunin a ranar (1) ga watan Fabrairu (2007).[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Remove ads
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads