Jami'ar Benin
jami'ar tarayya dake birnin Benin From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Jami'ar Benin, turanci University of Benin ko kawai UNIBEN (JAMIBEN), ta kasance jami'ar Tarayya ce wanda dake a birnin Benin, Jihar Edo, Nijeriya. An kafa ta a shekarar 1970, Jami'ar Benin na da haraba biyu – a Ugbowo, a Benin, da kuma a Ekhehuan – duka na a jihar Edo Nigeriya. [1][2]

Remove ads
Gallery
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads