Johnny Hallyday
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Johnny Hallyday (lafazi : [joni alidai] ; an haife shi a birnin Paris, Faransa, a ranar 15 ga watan Yuni 1943 - ya mutu a Marnes-la-Coquette, Faransa, a ranar 6 ga watan Disamba 2017) mawaƙin Faransa ne.




Remove ads
Waƙa

Shi ne ɗaya daga cikin shahararrun Faransa mawaƙa a ƙarni na ashirin. Ya shirya waƙoƙi kamar L'Idole des jeunes (Gumkin matasa, 1962), Noir c'est noir (Baƙi baƙi ne, 1966), Que je t'aime (Ina sonki sosai, 1969), Requiem pour un fou (Requiem domin mahaukaci, 1976) na Ma gueule (Fuskana, 1980).
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads