Faransanci
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Faransanci (da Faransanci français; da Turanci French) harshe, ne da keda asali daga ƙasar Faransa kuma ya yadu ne a duniya sakamakon shaharar da mutanen Faransa keda shi. Hakane yasa dukkanin kasashen da Faransa ta raina (mulkin mallaka) suke amfani da yaren a kasashensu a matsayin yaren ƙasa.
Remove ads
Remove ads
Manazarta.
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads