Jos
Birnin ne Jihar Pulsto, Najeriya From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Jos, birni ne, da ke a jihar Plateau, a ƙasar Nijeriya.Plateau ita ne babban birnin jihar. Bisa ga ƙidayar jama'a da akayi a shekara ta 2006, jimillar mutane 873,943, (dubu dari takwas da saba'in da uku da dari tara da arba'in da uku). An kuma gina birnin Jos a farkon ƙarni na ashirin (20).[1][2][3]








Remove ads
Ƙananan hukumomi.
Jihar jos dake a Nijeriya tana da ka nanan hukumomi guda goma sha bakwai (17) a cikin jahar
Yanayi (Climate).
Manazarta.
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads