Joy Udo-Gabriel

From Wikipedia, the free encyclopedia

Remove ads

Joy Udo-Gabriel (an haife ta biyu 2 ga watan Yunin shekara ta alif dari tara da casa'in da tara 1999) Yar wasan Najeriya ce. Ta lashe lambar tagulla a tseren mita 100 a Gasar Afirka ta 2018, lambar tagulla a gudun mita 4 lay 100 a wasannin 2018 na Commonwealth da kuma lambar zinare a tseren mita 4 x 100 a Wasannin Afirka na 2019.[1]

Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Remove ads

Rikodin gasar

Ƙarin bayanai Shekara, Gasa ...
Remove ads

Mafi kyawun mutum

  • Mita 100 - 11.42 (+0.3 m / s, Gold Coast 2018)
  • Mita 200 - 24.26 (-0.8 m / s, Abuja 2017)

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads