Kaduna North
majalisar dattawa a Najeriya From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Kaduna North Senatorial District ya kunshi kananan hukumomi takwas na jihar Kaduna da suka hada da Ikara, Kubau, Kudan, Lere, Makarfi, Sabon Gari, Soba, da Zaria . Zariya ita ce hedikwatar gundumar.
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads