Makarfi
ƘKaramar hukuma ce a Najeriya From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Makarfi karamar,hukuma ce a jihar Kaduna a Najeriya. Helkwatar ta tana cikin garin Makarfi. Shugaban karamar hukumar ,Kabir Mayare shi ke jagorantar ta. [1]






tana da yanki '541 km2 ,da yawan jama'a 2 a kidayar shekara ta 2006.
Babban aikin tattalin arzikin Karamar Hukumar shi ne, noma,da kasuwanci musamman rake. Tana da kasuwa da ke ci mako mako.
Lambar gidan waya na yankin ita ce 812. [2]
Remove ads
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads