Kingsley Obiekwu

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya From Wikipedia, the free encyclopedia

Kingsley Obiekwu
Remove ads

Kingsley Obiekwu (an haife shi ranar 12 ga watan Nuwamban 1974) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Najeriya mai ritaya wanda ya taka leda a matsayin mai tsaron gida. Ya wakilci Najeriya a matakin ƙasa da ƙasa kuma ya kasance memba a ƙungiyar da ta lashe lambar zinare a gasar Olympics ta shekarar 1996 a Atlanta. Ya horar da ƙungiyar Ingas FC ta Enugu, Nigeria, tsakanin shekarar 2009 zuwa 2013, bayan wani ɗan lokaci kaɗan da ƙungiyar ta Benin, USS Krake.

Quick facts Bayanai, Jinsi ...
Remove ads

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads