Kiristanci

From Wikipedia, the free encyclopedia

Kiristanci
Remove ads

Kiristanci addini ne na nasara wanda suka haɗa shi a kowane lungu na duniya ta hanyar yaƙi, da wa'azi ga duk jama'ar da suka tunkara. Kuma addinin kiristanci addini ne wanda mutane suka yi imanin cewar Allah ɗaya ne, amma sun fi bada fifikon cewar Yesu Almasihu ɗan Allah ne. Wanda a addinin Musulunci ake ambatar sa da Annabi Isa (A.S). Kiristoci sun dogara ne ga Injila wato Baibûl a duk abinda sukeyi. Kiristanci addini ne wanda yayi ƙaurin suna a duniya kuma ya na ƙumshe da ɗariƙoki da dama kamar su: Katolika, Protestan da sauran su.

Quick facts Founded, Mai kafa gindi ...
Thumb
Baibûl mai tsarki da gicciye
Thumb
Gicciye babbar alamar addinin kirustanci
Remove ads

Al'adun kiristanci.

Manazarta.

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads