Knocking on Heaven's Door (fim na 2014)
2014 fim na Najeriya From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Knocking on Heaven's Door fim ne na wasan kwaikwayo na soyayya na kiɗan Najeriya na shekarar 2014 wanda Vivian Chiji ya rubuta, Emem Isong ne ya shirya kuma Desmond Elliot ya ba da Umarni. Taurarin shirin sun haɗa da Majid Michel, Adesua Etomi da Blossom Chukwujekwu. An fara haska fim ɗin a ranar 18 ga watan Afrilu 2014 a Silverbird Galleria, Victoria Island, Legas.[1][2][3][4]
Remove ads
Yan wasan kwaikwayo
- Majid Michel a matsayin Thomas Da'Costa (Tom)
- Adesua Etomi a matsayin Debbie
- Blossom Chukwujekwu a matsayin Moses
- Ini Edo a matsayin Brenda
- Robert Peters a matsayin Fasto
- Duba Byoma a matsayin Wunmi
- Steve 'Yaw' Onu a matsayin Yaw (bayyanar baƙo)
Manazarta
Hanyoyin Hadi na waje
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads