Kyushu (lafazi: /kiyushu/) tsibiri ne, da ke a Asiya ta Arewa maso Gabas. Bangaren kasar Japan ne. Tana da filin araba’in kilomita (36,782)da yawan mutane (12,970,479) (bisa ga jimillar shekarar 2016).
Quick facts General information, Gu mafi tsayi ...