Japan

From Wikipedia, the free encyclopedia

Japan
Remove ads

Japan kasa ce, wadda kungiyar tsibirai ce, da ke a gabashin nahiyar Asiya. Japan tana da yawan fili kimani na kilomita arabba'in(377,972). Japan tana da yawan jama'a (126,672,000), bisa ga jimillar shekara ta (2017). Babban birnin Japan, Tokyo . Japan tana da tsibiri da yawa, fiye da (6,800); manyan tsibiran Japan, su ne Honshu, Hokkaido, Kyushu kuma da Shikoku.

Quick facts Take, Kirari ...
Thumb
Tutar Japan.
Thumb
Majalisar Japan.
Thumb
Tokyo japan
Thumb

Japan ta samu 'yancin kanta a karni na bakwai bayan haihuwar Annabi Isa (A.S).

Sarkin Japan Akihito ne daga shekarar alif (1989). Firaministan Japan Shinzo Abe ne daga shekarar (2012); mataimakin firaminista Taro Aso ne daga shekara ta (2012). japan ta kasu kashe

Remove ads

Tarihi

Mulki

Arziki

Wasanni

Fannin tsaro

Kimiya

Al'adu

Addinai

Mutane

Hotuna

Manazarta

Asiya    

Kasashen tsakiyar Asiya l

KazakystanKyrgystanTajikistanTurkmenistanUzbekistan

Gabashin Asiya

SinJapanMangoliaKoriya ta ArewaKoriya ta KuduJamhuriyar Sin

Yammacin Asiya

ArmeniyaAzerbaijanBaharainGeorgiaIrakIsra'ilaJordanKuwaitLebanonOmanQatarSaudiyyaSiriyaTurkiyaTaraiyar larabawaFalasdinuYemen

Kudu maso gabashin Asiya

BruneiKambodiyaIndonesiyaLaosMaleshiyaMyanmarFilipinSingaforaThailandTimor-LesteVietnam

Tsakiya da kudancin Asiya

AfghanistanBangladashBhutanIndiyaIranMaldivesNepalPakistanSri Lanka

Arewacin Asiya

Rasha

Remove ads
Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads