Luanda

From Wikipedia, the free encyclopedia

Luanda
Remove ads

Luanda birni ne, da ke a ƙasar Angola. Shi ne babban birnin Angola. Luanda ya na da yawan jama'a 6,945,386, bisa ga ƙidayar 2014. An gina birnin Luanda a shekara ta 1575.

Quick facts Wuri, Babban birnin ...
Thumb
Luanda.
Thumb
Remove ads

Hotuna

Remove ads

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads