Angola (lafazi: /angola/) ko Jamhuriyar Angola,Ta kasance kasa ce, da take cikin nahiyar Afirka. Angola tana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 1,246,700. Angola tana da yawan jama'a kimanin 25,789,024, bisa ga jimillar qidayan, 2014. Angola tana da iyaka da Jamhuriyar Kwango, da Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango, da Namibiya, kuma da Zambiya. Babban birnin Angola, Luanda ne.
Jami'ar angolastam din angolabiki a kasar angolaTutar Angola.kasar Angolawasu mutanen Angola kenan a gidan rawaMakiyayan angolacikin birnin angolabiki a angolaTaswirar angolataswirar angola
Shugaban kasar Angola João Manuel Gonçalves Lourenço; mataimakin shugaban kasar Bornito de Sousa ne.
João Lourenço shugaban kasar mai ci
Angola ta samu yancin kanta a shekara ta 1975, daga Portugal.
wasu daga cikin makaman da angota tayi yaki dasu kenanmanyan titunan angolatutar angolaangola map