Mabiya Sunnah
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Ahlus-Sunnah wal Jama'ah ko kuma Sunnah (furucci|ˈ|s|uː|n|i|,_|ˈ|s|ʊ|n|i|) shine mafi yawan masu bi, wato mabiya sunnah a addinin Islama, dake da adadin mabiya kusan kaso 90% cikin kashi 100% na dukkanin musulman duniya. Sunan yasamo asali ne daga sunnah, dake nufin al'ada ko kuma dabi'ar Manzon Allah Annabi Muhammad tsira da amincin Allah su kara tabbata agareshi.[1] bambancin dake tsakanin ahlus Sunnah da Shi'a yafaru ne daga bambancin da aka samu akan wa zai gaji Manzon Allah tsira da amincin Allah su kara tabbata a gareshi Wanda kuma yahaifar da babbar rashin jituwa a tsakanin wadansu daga cikin sahabbai.[2]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Remove ads
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads