Mahmud ibn Muhammad
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Mahmud dan MuhammadAn haife shi (10 Yuli shekara ta alif ɗari bakwai da hamsin da bakwai 1757 - 28 Maris 1824) (Larabci: أبو الثناء محمود باشا باي) shi ne shugaba kuma sarki na bakwai a Daular Husainid kuma mai mulkin Tunisia daga shekarar 1814 har zuwa rasuwarsa a shekarar 1824,Mahmud dan muhammad yakasance yanada yara kaman haka,Mustafa dan mahmud,Al-Hussayn na biyu dan mahmud.

Remove ads
Duba wasu abubuwan
- Hussein Khodja
Manazarta
Magabata {{{before}}} |
{{{title}}} | Magaji {{{after}}} |
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads