Larabci
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Harshen Larabci, shine harshen da mutane Larabawa ke magana da shi. Da Arabic ko,






kuma muce larabci a harshen Hausa, yare ne wanda ya fito daga iyalin yarurruka na AfroAsiya; Kuma yare ne wanda ake amfani da shi a yankin gabas ta tsakiya da kuma wasu sassa na kudancin da gabashin nahiyar Afrika dama wasu ɓangarori na nahiyar Turai.
Yawan mutanen da suke amfani da harshen larabci ya kai Miliyan Dari Biyu Da Chasa'in (290m).
Remove ads
Harshen Larabci:
Muhimmancin Larabci a wurin Musulmai:
Akasarin musulmai masu wani harshe daban suna amfani da harshen larabci sabo da shi ne harshen da ya zama na addinin musulunci. Da harshen larabci ne aka saukar da Alkur'ani me girma, sannan kuma da harshen larabci ne aka rubuta manya-manyan litattafai na Addinin musulunci.
Bayan Litattafan Addinin musulunci kuma, akwai ɗimbin litattafai da aka rubuta su a cikin harshen na larabci.
Ƙasashen da ake amfani da harshen larabci a matsayin harshen ƙasa.
Remove ads
Manazarta.
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads