Mahmud Shinkafi
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Mahmud Shinkafi Haifaffen ɗan Najeriya ne kuma ɗan siyasa.
Remove ads
Siyasa
An zaɓe shi a matsayin gwamnan Jihar Zamfara a shekara ta 2007, a ƙarƙashin jam'iyyar All Nigerians People's Party (ANPP). Ya sauya sheƙa a shekarar 2008, zuwa People's democratic party (PDP), mai alamar lema (bayan Ahmed Sani Yerima) zuwa kuma shekara ta 2011, (kafin Abdul'aziz Abubakar Yari). Shi ne mutanen Zamfara suka zaɓa a matsayin gwamna na biyu a tarihin jihar.[1]
Bibilyo.
- Kabir, Hajara Muhammad. Northern women development. [Nigeria]. ISBN 978-978-906-469-4.
Manazarta.
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads