Mario Abdo Benitez
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Mario Abdo Benítez (lafazi|ˈma.ɾjo ˈaβ.ðo βeˈni.tes; An haife shi a watan November 10, 1971) dan siyasan kasar Faragwai ne. Kuma tsohon shugaban majalisar Dattawan Faragwai,[1] Abdo Benítez shine Shugaban kasar faragwai maici ayanzu.[2]. Asalin kakanninsa yan'kasar Lebanon ne.




Remove ads
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads