Marrakesh
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Marrakesh (da Larabci: مراكش, da Faransanci: Marrakech) Birni ne, da ke a lardin Marrakesh-Safi, a ƙasar Maroko. Shi ne babban birnin lardin Marrakesh-Safi. Bisa ga jimillar shekarar 2014, akwai mutane 928 850 a Marrakesh. An gina birnin Marrakesh a karni na sha ɗaya kafin haifuwan Annabi Isa.
- Layin dogo na birnin
- Birnin
- Dandalin sojojin Faransa a makabartar Marrakech
- Birnin Marrakech
- Marrakech
- Jardin des majorel
- File:GARE DU MARRAKECH MOROCCO APRIL 2013
- Puetos de Fructose
- Marrakech Marruecos
Remove ads

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Remove ads
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads