Peru

From Wikipedia, the free encyclopedia

Peru
Remove ads

Jamhuriyar Peru ko Peru kasa ce a yankin Amurka ta Kudu. Peru tayi iyaka da kasashe uku;

  • Daga arewacin kasar Ecuador (Ekwado) da kasar Colombia
  • Daga gabashin kasar Brazil
  • Daga gabashin da kudu kasar Boliviya
  • Daga yammacin Ruwan Pacific
  • Daga kudu tabkin kasar Chile (Cile).
Quick facts Take, Kirari ...
Thumb
hoton peru

Wikimedia Commons on Peru

Remove ads
Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads