Pyongyang

From Wikipedia, the free encyclopedia

Pyongyang
Remove ads

Pyongyang ko Piyonyan[1] (lafazi : /piyonyan/) birni ne, da ke a ƙasar Koriya ta Arewa. Shi ne babban birnin ƙasar Koriya ta Arewa. Pyongyang yana da yawan jama'a 2,870,000, bisa ga jimillar 2016. An gina birnin Pyongyang kafin karni na biyu kafin haihuwar Annabi Issa.

Quick Facts Wuri, Babban birnin ...
Remove ads

Hotuna

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads