Randal Kolo Muani
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Randal Kolo Muani (an haife shi a 5 biyar ga watan Disamba 1998) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Faransa wanda ke taka leda a matsayin mai ci agaba gaba a ƙungiyar Bundesliga Eintracht Frankfurt a qasar jamus da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta qasar Faransa .


An haifi Randal Kolo Muani a ranar biyar 5 ga watan Disamba 1998 a Bondy, Seine-Saint-Denis a qasar kongo . Shi dan kasar Congo ne.
A farkon lokacinda ya fara aikinsa, Kolo Muani ya buga wa ƙungiyoyin Parisiya da yawa, ciki har da Villepinte, Trembley da US Torcy . A daidai wannan lokacin, ya kuma horar da tawagar qasar Italiya Vicenza da Cremonese, kafin ya shiga makarantar matasa na yan qwallo ta Nantes a faransa a shekarai 2015. Kolo Muani ya karɓi kiransa na farko zuwa ƙungiyar farko ta a faransa Nantes a ranar sha bioyu gha watan 12 ga Fabrairu shekarai dubu biyu da shabkwai 2017 don wasa da Marseille kuma a ranar 4 ga Yuni 2018, ya sanya hannu kan kwantiraginsa na ƙwararru na farko tare da ƙungiyar ƙuruciyarsa, Nantes. Ya fara buga wasansa na farko a gasar Ligue 1 da ci 3-0 a hannun Saint-Étienne a ranar 30 ga Nuwamba 2018. A ranar 21 ga Janairu 2019 ya fara farawa na farko a cikin rashin nasara 1-0 ga Angers .
A watan Agusta shekarai dubu biyu da sha tara 2019, Kolo Muani ya koma Boulogne a qasar italiya kan yarjejeniyar lamuni na tsawon kakar wasa. A ranar talatin 30 ga watan Agusta, ya fara bayyanarsa tare da kulob din a wasan Championnat na kasa da Avranches, kuma ya ci kwallonsa ta farko a qungiyar din a ranar ashirin da daya 21 ga Fabrairu 2020. A Boulogne, ya nuna basirarsa kuma ya ba da gudummawar kwallaye 3 da kuma taimaka wa 5, yana taimaka wa kulob din ya kai matsayi na uku a gasar, wanda ya kare da wuri saboda cutar ta COVID-19 .
Kolo Muani ya koma Nantes a qasar faransa don kakar dubu biyu da ashirin zuwa da ashirin da daya2020-21 kuma ya ci wa Les Canaris kwallonsa ta farko a wasan da suka doke Brest daci uku da daya 3-1. Ya zura kwallaye har guda tara 9 kuma ya taimaka sosai a wasanni guda talatin da bakwai 37 da ya buga, amma kungiyar ta yi fama da kalubale kuma ta kare a matsayi na sha bakwai. A sakamakon haka, sun sauka a cikin gasar qasar faransa Ligue 1 relegation/promotion play-offs da Toulouse, wanda ya ci nasarar Ligue 2 play-offs. A yayin wasannin share fage, Kolo Muani ya zura kwallo daya a wasanni biyu da ya buga, wanda hakan ya taimaka wa Nantes kaucewa faduwa. . A kakar wasa ta gaba, Kolo Muani ya sake taka rawar gani, inda ya zura kwallaye 12 sannan ya taimaka 5 cikin wasanni 37 da ya buga. Ya kuma lashe kofinsa na farko tare da kulob din, 2021–22 Coupe de France .
Remove ads
Kididdigar sana'a
Kungiya
Ƙasashen Duniya
Remove ads
manazarta
- Bayanan martaba a gidan yanar gizon Eintracht Frankfurt
- Randal Kolo Muani </img>
- Randal Kolo Muani – UEFA competition record
</img>
- Appearances in UEFA Champions League
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads