Samoa

From Wikipedia, the free encyclopedia

Samoa
Remove ads

Samoa ko Ƙasar Samoa mai mulkin kai (da harshen Samoa Malo Sa'oloto Tuto'atasi o Samoa; da Turanci Independent State of Samoa) ƙasa ce, da ke a Oseaniya. Babban birnin ƙasar Samoa shine Apia Samoa tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 2,944. Samoa tana da yawan jama'a 193,483, bisa ga jimilla a shekarar 2015. Akwai tsibirai goma a cikin ƙasar Samoa. Samoa ta samu yancin kanta a shekara ta 1962.

Quick facts Take, Kirari ...
Thumb
Tutar Samoa.
Thumb
Tambarin Samoa

Daga shekara ta 2017, sarkin ƙasar Samoa Va'aletoa Sualauvi ta Biyu ne. Firaministan ƙasar Samoa Naomi Mata'afa ne daga shekara ta 2021.

Remove ads

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads