Satam al-Suqami
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Satam Muhammed Abdel Rahman al-Suqami ( Larabci: سطام السقامي ) (an haife shi a ranar 28 ga Yuni, 1976; ya mutu a ranar 11 ga Satumba, 2001), yana ɗaya daga cikin mutane biyar da FBI ta bayyana a matsayin waɗanda suka yi fashin jirgin American Airlines Flight 11 a harin na 11 ga watan Satumban, 2001 .

Remove ads
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads