Scottish National Party

From Wikipedia, the free encyclopedia

Scottish National Party
Remove ads

Jam'iyyar Kasa ta Scotland (SNP; Scots: Scots National Pairty, Scott Gaelic: Pàrtaidh Nàiseanta na h-Alba [ˈpʰaːrˠʃtʲi ˈn̪ˠaːʃən̪ˠt̪ə nə ˈhal̪ˠapə]) ta kasance jam'iyyar siyasa ce ta zamantakewa ta kasar Scotland. Jam'iyyar na da kujeru 63 daga cikin kujeru 129 na majalisar dokokin Scotland da kujeru 43 daga cikin 59 na Scotland a majalisar dokokin kasar a Westminster. Tana da kansiloli 453 na 1,227.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Thumb
logon Scottish National Party
Thumb
Postar Scottish National Party a titi
Remove ads

Nazari

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads