Shara
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Shara, dai abu ce da akeyi domin tsaɓtace duk wani guri da ake zama ko ake mu'amula, inda kuma daga ƙarshe wannan sharar takan zama bola, kuma daga illatar ta cuta har ta iya komawa abun amfani idan aka sarrafa ta ko aka kai ta gona domin amfani da ita a matsayin taki.[1]



Remove ads
Tarihi
Ya nuna kafin zuwan cigaban zamani manoma na amfani da shara ko bola domin kaiwa gona a matsayin taki, kuma har yanzun takin shara ko bola nada matuƙar amfani wajen gyara da haɓaka amfanin gona.[2] Har yanzun a duk inda ake son noma ya haɓaka to ana amfani da shara ko bola domin bunƙasa noman, wanda ake kiran shi da sunan takin gargajiya.[3][4]
Hotuna
- Shara/Bola a cikin Kwandon Zubar da Bola
- Bola
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads