Yaren Shingini
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Harshen Shingini, yaren Kainji ne na Najeriya wanda al'ummar Kambari ke magana dashi.Yarukanta guda biyu sune Tsishingini (Salka, Ashaganna) da kuma Cishingini (Chishingini).
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Remove ads
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads