Takalma
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Shoes ( Takalmi ) wani nau'in abin amfani ne da ake sakawa a kafa dan ya taimakawa kafar mutum wurin tafiya, gudu da sauran nau'in abubuwa.[1]




Yana zama kariya ga kafa. Kuma yanada sitayil da salo iri-iri masu ban sha'awa.
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads