Venezuela
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Venezuela (lafazi: /benesuhela/), ƙasa ce da ke a nahiyar Amurka ta Kudu. Venezuela tana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 916 445. Venezuela na da yawan jama'a 31 689 176, bisa ga jimillar kidayar shekara ta 2017.[1]





Venezuela yana da iyaka da Brazil, Guyana da Kolombiya.

Babban birnin Venezuela shine Karakas.
Shugaban ƙasar Venezuela shine Nicolás Maduro.

Remove ads
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads