Yanar gizo
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Intanet ko Yanar gizo: Ta kuma kasan e wani irin tsari ne na harhade-harhaden na'u'oin duniya a bisa bangare guda domin sadar da junansu a bisa dogon zango ba tare da hadakar waya a tsakani ba (wireless). Biliyoyin na'urorin computa ne ke jone da juna a babban turken internet a duniya.




Remove ads
Tasirin intanet
Tasirin intanet kan rayuwar Yan'adam dai fasaha ce da wasu masana ke cewa ta sauya fasalin yadda ake gudanar al'amuran rayuwa a duniya gaba daya, har ta kai wasu na cewa sun fara mantawa da ko yaya rayuwa take kafin zuwan Intanet.[1]
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads